Browsing Tag

Tsauni

Tsaunuka Masu Aman Wuta (4)

A kashi na hudu kuma na karshe, munyi bayani ne akan tokar dake bulbule mahallin da tsaunin da ya kama da wuta yake. Ba wai garuruwa ko kauyukan dake wurin kadai ba, hatta sararin samaniya duk abin yana shafa.

Tsaunuka Masu Aman Wuta (1)

Sanadiyyar wasu tsaunuka masu aman wuta da suka balbale sararin samaniyar duniya ta bangaren turai da amurka, daga kasar Ice Land, jiragen sama da dama sun kasa tashi don shawagi tsakanin kasashen dake wadannan nahiyoyi na duniya. Hakan ya…