Fasaha Ka’idojin Mu’amala da “Password” (8) Baban Sadik Apr 1, 2017 Ga kashi na takwas cikin jerin kasidun dake nazari kan "Kalmar Sirri", wato "Password" da mahimmancinsa ga mai mu'amala a shafin Intanet. A sha karatu lafiya.