Browsing Tag

POP3

Ka’idojin Sadarwa ta Imel (1)

Tsarin sadarwa na Imel na tattare da wasu ka'idoji ne dake tabbatar dashi. A wannan kasida da wacce ke biye da ita a makon gaba, za mu dubi wadannan ka'idoji ne a kimiyyance, kuma a fasahance. Wannan ke nuna lallai akwai tsari cikin…