Bayani Kan Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (1)
Manyan babbar manhajar wayar salula dake cin kasuwansu yanzu su ne: “Android”, wanda kamfanin Alphabet (ko Google) yake mallaka tare da bayar da lasisinsa ga sauran kamfanonin ƙera wayar salula dake duniya. Sai kuma babbar manhajar wayar…