Addini da Rayuwa Gaskiya da Gaskiya (6): “Ghost Workers” Baban Sadik Oct 9, 2018 Da yawa cikin ma'aikatan da gwamnatin tarayya da na jihohi ke biyansu albashi, babu su a hakikanin rayuwa. Sunaye ne kawai sasu suka rubuta, don karban kudin da ba nasu ba.