Browsing Tag

Linux

Nau’ukan Babbar Manhajar Kwamfuta

Wannan shi ne kashi na biyu kan bincike na musamman dangane da babbar manhajar kwamfuta, wato: "Operating System". Wannan ita ce hakikanin manhajar dake sarrafa ko tafiyar da kwamfuta gaba daya. A sha karatu lafiya.