![Ciyar da Najeriya Gaba a Fannin Kimiyya da Kere-Kere (4)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/ciyar-da-najeriya-4.jpg)
Ciyar da Najeriya Gaba a Fannin Kimiyya da Kere-Kere (4)
Wannan shi ne kashi na hudu a jerin kasidunmu kan hanyoyin ci gaba a fannin kimiyya da kere-kere a Najeriya, kuma mun dubi dalilan da suka sa muka ci gaba ne, a mahangar tarihi. A sha karatu lafiya.