Addini da Rayuwa Gaskiya da Gaskiya (7): Amfanin Ilimi, Aiki! Baban Sadik Oct 9, 2018 Idan babu aiki da kamantawa, duk yawan ilimi ya zama hutun jaki da kaya. Allah ka bamu ikon kamanta abin da ka sanar damu, amin.