Browsing Tag

Email

“Spam”: Sakonnin Bogi na Imel

Sakonnin bogi na cikin abubuwan da suka fi yawaita a a bangaren sakonnin Imel da mutane ke karba. Kuma galibi ire-iren wadannan sakonnin na zuwa ne daga kafofi da dama....da kasuwanci, da masu zamba cikin aminci. A wannan mako za mu dubi…

Ka’idojin Sadarwa ta Imel (1)

Tsarin sadarwa na Imel na tattare da wasu ka'idoji ne dake tabbatar dashi. A wannan kasida da wacce ke biye da ita a makon gaba, za mu dubi wadannan ka'idoji ne a kimiyyance, kuma a fasahance. Wannan ke nuna lallai akwai tsari cikin…