Addini da Rayuwa Gaskiya da Gaskiya (3): Cin Amana! Baban Sadik Oct 9, 2018 Mafi girman cin amana shi ne ka ha'inci wanda ya fi kowa wajen amince maka. A wannan kissa mai ta da hankali, mai karatu zai ga yadda ake cin amana karara!