Browsing Tag

AI

- Advertisement -

Hanyoyin Cin Gajiyar Fasahar AI (2)

Fasahar samar da bayanai na AI tana iya ƙirƙirowa tare da kwaikwayon muryar mutane kala-kala.  Kana iya ɗaukan muryarka a waya ko a makirfon, ka loda mata, ka samar da rubutu, kuma ta karanto maka rubutun da muryarka cikin sauƙi, kai tsaye.…

Hanyoyin Cin Gajiyar Fasahar AI (1)

Bayan samuwar wannan fasaha a gine cikin na’urori da hanyoyin sadarwar zamani, a halin yanzu manyan kamfanonin sadarwar zamani sun ƙirƙira tare da gina manhaja ta musamman dake iya fahimtar umarnin da za ka bata – rubutu ne, ko hoto ko…

Web 3.0: Fasahar “EDGE Computing” (4)

Manufofin Fasahar “EDGE Computing” Bayanan samar da bayanai da adana su, fasahar “EDGE Computing” ta zo ne don magance matsalar sarrafawa da kuma aikawa ko musayar bayanai kai tsaye a lokacin da ake so da bukata.  Wannan ita ce manufa ta…