![Manyan Fasahohi 5 Masu Tasiri a Duniya Waɗanda Har Yanzu Galibin Mutane Basu Fahimci Haƙiƙaninsu Ba a Aikace (3)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2023/03/5-Technologies-3-e1678036721565.png)
Manyan Fasahohi 5 Masu Tasiri a Duniya Waɗanda Har Yanzu Galibin Mutane Basu Fahimci Haƙiƙaninsu Ba a Aikace (3)
A taƙaice dai, wannan sabuwar duniya ta Metaverse na kan haɓaka ne. Kuma ana sa ran nan da shekaru 10 masu zuwa, komai zai kankama. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 3 ga watan Fabrairu, 2023.