Browsing Tag

Ruhin Kwamfuta

Kwamfuta da Bangarorinta (1)

A yau kuma ga mu dauke da bayanai, a takaice, kan kwamfuta da manhajojinta.  Duk da yake wannan shi ne abin da ya kamata a ce mun fara dashi, amma dokin sanin Intanet da karikitanta ne suka shagaltar da mu.  Don haka tunda mun kawo wani…