Tag: Kwamfuta
![Sakonnin Masu Karatu (2013) (10)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2013) (10)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
![Sakonnin Masu Karatu (2013) (2)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2013) (2)
Kamar yadda aka saba lokaci zuwa lokaci, ga wasu daga cikin sakonninku nan. Wannan kashin farko ne, a mako mai zuwa in Allah yaso zan turo kasha na biyu. Don Allah a rika turo sakonni masu ma’ana, kuma a rika rubuto wuri da sunan mai aikowa. Allah sa mu dace, amin.
![Sakonnin Masu Karatu (2011) (16)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2011) (16)
Ci gaban sakonnin da na fara amsa makon jiya. A sha karatu lafiya.
![Sakonnin Masu Karatu (2011) (15)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2011) (15)
Ci gaban sakonnin da na fara amsa makon jiya. A sha karatu lafiya.
![Sakonnin Masu Karatu (2011) (11)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2011) (11)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
![Sakonnin Masu Karatu (2011) (1)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2011) (1)
A yau kuma, kamar yadda muka saba lokaci zuwa lokaci, ga mu dauke da sakonninku da kuka aiko to tes. Galibin sakonnin da nake samu ta Imel nan take nake amsa su, musamman idan ba suna dauke ne da wasu bukatu da ke bukatar doguwar bincike ba. Bayan haka, idan sako ya sha maimaituwa ba na amsa shi. Don haka sai dai a yi hakuri. Idan muka ce za mu rika maimata tambayoyi, musamman ma wadanda suka sha maimaituwa a wannan shafi, a gaskiya ba za mu ci gaba ba. Da fatan za a yi hakuri da wannan ka’ida. A yanzu dai ga abin da ya sawwaka.