Fasaha Yadda Shafin “WikiLeaks” Ya Canza Tsarin Samar da Bayanai a Intanet (1) Baban Sadik Mar 30, 2017 Nazari na musamman kan shafin WikiLeaks, da yadda ayyukansu ke tasiri wajen sauya mu'amala da bayanai a Intanet da ma duniya baki daya.