An Kaddamar da Jami’ar Kimiyya ta Sarki Abdallah
Kamar yadda watakila masu karatu suka ji ko gani a kafafen watsa labaru na gida da ketare, ranar Laraba, 24 ga watan Satunba ne aka kaddamar da “Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Sarki Abdullah” (King Abdullah University of Science and…