Fasaha Beran Kwamfuta: Tarihi da Asali Baban Sadik Apr 6, 2017 Nazari na musamman kan beran kwamfuta, wato: "Mouse" kenan. Yana cikin na'urorin da galibin mutane basu san tarihi da asalinsu ba. A sha karatu lafiya.