Hanyoyin Cin Gajiyar Fasahar “Artificial Intelligence” (4)
Asalin bayani shi ne inda manhajar ta ciro ko ta markaɗo amsar da ta baka. A farkon bayyanan waɗannan manhajoji, kai tsaye kawai suke ba ka amsar tambaya, babu marji’i. Ma’ana, ba za ace maka ga daga inda aka ciro asalin bayani ko amsar…