Hanyoyi 9 Da Fasahar AI Ta Sauya Duniya a Shekarar 2023 (7)
A farkon lokacin da aka samar da waɗannan fasahohi a shekarar 2023, bayanai sun nuna cewa an horar dasu ne daga tarin dandazon bayanan da kamfanonin da suka sama dasu suka fara. Wannan shi ake kira: “Training Data”. - Jaridar AMINIYA, 16…