
Kimiyyar Kur’ani Da Ta Zamani: A Ina Aka Hadu? (5)
Wannan shi ne kashi na karshe, ko ince inda za mu dakata a halin yanzu. Ina sa ran nan gaba zan ci gaba da bincike a wannan fanni, don samar da gamewa. Da fatan masu karatu sun amfana.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Wannan shi ne kashi na karshe, ko ince inda za mu dakata a halin yanzu. Ina sa ran nan gaba zan ci gaba da bincike a wannan fanni, don samar da gamewa. Da fatan masu karatu sun amfana.
Idan masu karatu na tare damu, bamu gushe ba wajen kawo hujjoji daga Kur’ani kan ittifakin da ke tsakanin malaman kimiyyar sararin samaniya da na halittu kan gaskiyar abin da ke cikin Kur’ani wanda ya shafi kwarewa da ilimin da suke karantarwa. A yau zamu sake dulmuya don ci gaba. A mako mai zuwa kuma zamu yi bankwana, saboda abin da yawa, wai maye ya shiga kasuwa. A yau zamu koma kan tsarin samar da halitta ne. Ga abin da suka ce nan:
Wannan shi ne kashi na uku cikin jerin kasidun da muke bincike na musamman kan alakar dake tsakanin kimiyyar Kur’ani da ta Zamani. A sha karatu lafiya.
Wannan shi ne kashi na biyu cikin jerin kasidun da muke bincike na musamman kan alakar dake tsakanin kimiyyar Kur’ani da ta Zamani. A sha karatu lafiya.
Mun samu tambaya daga daya daga cikin masu karatu, wanda yake son sanin alakar dake tsakanin fahimtar malaman kimiyya na zamani kan abubuwan da suka shafi kimiyya, da kuma bayanin wasu abubuwa na kimiyya da Al-Kur’ani mai girma yayi. Shin, a ina suka hadu kuma a ina suka rabu? Wannan shi ne abin da zamu fara rubutu a kai daga wannan mako illa maa sha Allahu. A sha karatu lafiya.
Ga kashi na takwas kuma na karshe, kan binciken da muke yi wajen kokarin fahimtar bangaren dake samar da tunani, tsakanin kwakwalwar dan adam da kuma zuciyarsa. Da fatan masu karatu sun amfana da dan abin da na gabatar. A sha karatu lafiya.
Ga kashi na bakwai kan binciken da muke yi wajen kokarin fahimtar bangaren dake samar da tunani, tsakanin kwakwalwar dan adam da kuma zuciyarsa. A sha karatu lafiya.
Ga kashi na shida hudu kan binciken da muke yi wajen kokarin fahimtar bangaren dake samar da tunani, tsakanin kwakwalwar dan adam da kuma zuciyarsa. A sha karatu lafiya.
Ga kashi na biyar kan binciken da muke yi wajen kokarin fahimtar bangaren dake samar da tunani, tsakanin kwakwalwar dan adam da kuma zuciyarsa. A sha karatu lafiya.
Ga kashi na hudu kan binciken da muke yi wajen kokarin fahimtar bangaren dake samar da tunani, tsakanin kwakwalwar dan adam da kuma zuciyarsa. A sha karatu lafiya.
Ga kashi na uku kan binciken da muke yi wajen kokarin fahimtar bangaren dake samar da tunani, tsakanin kwakwalwar dan adam da kuma zuciyarsa. A sha karatu lafiya.
Ga kashi na biyu kan binciken da muke yi wajen kokarin fahimtar bangaren dake samar da tunani, tsakanin kwakwalwar dan adam da kuma zuciyarsa. A sha karatu lafiya.