![Tasirin Ci Gaban Kimiyya da Fasaha Ga Rayuwa da Zamantakewar Dan Adam a Duniya (4)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2021/05/ci-gaba-4.jpeg)
Tasirin Ci Gaban Kimiyya da Fasaha Ga Rayuwa da Zamantakewar Dan Adam a Duniya (4)
An buga wannan makala ne a Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma’a, 24 ga watan Janairu, 2020.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
An buga wannan makala ne a Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma’a, 24 ga watan Janairu, 2020.
An buga wannan makala ne a Jaridar AMINIYA ta ranar jumma’a, 20 ga watan Disamba, 2019.
An buga wannan makala ne a Jaridar AMINIYA ta ranar jumma’a, 13 ga watan Disamba, 2019.
Ranar Talata, 16 ga watan Yuli, 2019 ne aka fara bikin murnar cika shekaru 50 da fara zuwa duniyar wata, wanda kasar Amurka ta aika mahaya kunbo Apollo 11 zuwa duniyar wata. Wannan kunbo ya bar duniyarmu ne ranar 16 ga watan Yuli, 1969, ya isa duniyar wata ranar 20 ga watan Yuli na shekarar. Wannan yasa muka dauki wannan mako don taya masu karatu murnar wannan lokaci mai tarihi a rayuwar dan adam. An buga wannan makala ne a jaridar AMINIYA ta ranar Juma’a, 25 ga watan Yuli, 2019.
Kasar Sin ta ba da sanarwar daina amfani da motoci masu amfani da makamashin man fetur da dizil a kasarta zuwa shekarar 2040. A makon jiya mun fara yin nazari kan sakon dake dunkule cikin wannan sanarwa nata, da kasashen da suka yi wanann kuduri kanfinta, da sakamakon hakan ga kudaden shigarmu a Najeriya, sannan a karshe muji bayani kan motoci masu amfani da makamashin lantarki da yanayinsu. Ga kashi na biyu cikin wannan nazari namu nan. A sha karatu lafiya.
Kasar Sin ta ba da sanarwar daina amfani da motoci masu amfani da makamashin lantarki a kasarta zuwa shekarar 2040. Daga yau zuwa makonni biyu ko uku dake tafe, zamu yi nazari kan sakon dake dunkule cikin wannan sanarwa nata, da kasashen da suka yi wanann kuduri kanfinta, da sakamakon hakan ga kudaden shigarmu a Najeriya, sannan a karshe muji bayani kan motoci masu amfani da makamashin lantarki da yanayinsu. A sha karatu lafiya.
A wannan makon ma ga mu dauke da karashen jawabin Edward Teller, wanda MALAM SADIK TUKUR GWARZO (sadiqtukurgwarzo@gmail.com) ya hakaito mana. A sha karatu lafiya.
Edward Teller masani ne a fannin kimiyyar sararin samaniya da kimiyyar sinadarai (Physics and Chemistry), kuma ya samar da ka’idojin bincike da kere-keren kimiyya a duniya da dama. Mutum ne mai wuyan sha’ani a lokacin rayuwarsa, kuma ya shahara wajen rajin kawo sauyin kere-kere a fannin kimiyyar sararin samaniya, inda ra’ayoyinsa suka bambanta matuka da ra’ayoyin abokan aikinsa a fannin ilimi. Duk da haka, ya yi hasashen yiwuwan faruwa ko rashin yiwuwan faruwar abubuwa da yawa a fannin kimiyya; wasu sun tabbata haka, kamar yadda mai karatu zai gani, wasu kuma basu tabbata ko ba, ana zaman jiransu. Wasu kuma, tarihi ya karyata shi a kansu. A yau za mu karantu wasu daga cikin hasashensa, wanda daya daga cikin masu karatu, mai kwazo da kokarin bincike, wato MALAM SADIK TUKUR GWARZO (sadiqtukurgwarzo@gmail.com) ya kawo mana. A sha karatu lafiya.
Wannan shi ne kashi na uku cikin jerin kasidun da muke kwararowa kan kimiyyar lantarki. A sha karatu lafiya.
Wannan shi ne kashi na biyu cikin jerin kasidun da muke kwararowa kan kimiyyar lantarki. A sha karatu lafiya.
A yau za mu fara bincike na musamman kan abin da ya shafi kimiyyar lantarki da yadda makamashin lantarki ke samuwa, duk a mahangar kimiyya. Wannan shi ne kashi na daya mai dauke da mukaddima. A sha karatu lafiya.
Kaddamar da tauraron dan adam da Najeriya tayi mai suna: “NigComSat-1”, yana da fa’idoji da dama da al’umma za su iya samu muddin aka inganta tsarin sosai. A yau za mu dubi daya daga cikin wannan alfanu, kamar yadda hukumar ta tabbatar.