Tag: Wayar Salula
![Sakonnin Masu Karatu (2011) (5)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2011) (5)
A yau kuma ga mu dauke da wasikunku da kuka rubuto don neman karin bayani ko kuma gamsuwa da kasidun da ke bayyana a wannan shafi a duk mako. Kafin nan, ina baiwa Malam Kamal Bala hakuri kan saba masa alkawari da nayi. A gafarce ni. Na shagala ne saboda lalurorin rayuwa. Bayan haka, shafin Kimiyya da kere-kere na mika godiyarsa ga dukkan masu karatu. Allah ya bar zumunci, amin.
![Sakonnin Masu Karatu (2010) (11)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2010) (11)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
![Sakonnin Masu Karatu (2009) (13)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2009) (13)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
![Sakonnin Masu Karatu (2009) (11)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2009) (11)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
![Sakonnin Masu Karatu (2009) (9)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2009) (9)
Sabanin yadda nayi alkawari cikin shekarar da ta gabata cewa a duk mako zan rika buga sakonnin tes ko na Imel da masu karatu ke aikowa, tare da amsa su, hakan bai faru ba saboda shagala irin tawa. Da fatan za a min hakuri kan abin da ya wuce, kuma zan ci ga da ganin cewa na lazimci wannan dabi’a, don tafi sauki. A yau zan amsa dukkan sakonnin tes da kuka aiko a baya, sannan kuma a makonni masu zuwa in ci gaba da bin tsarin da nayi alkawari.
Kamar kullum, muna mika godiyarmu ga dukkan masu aiko da sakonnin godiya da gamsuwa, da masu bugo waya don yin hakan su ma; musamman ganin cewa baza mu iya ambaton sunayensu ba, saboda yawa da kuma maimatuwan hakan a lokuta dabam-daban. Mun gode matuka.