![Hira da BBC Hausa: Siffofin “Windows 10” da Alakarta da “Windows 8” da “7” (1)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/hira-da-bbc-1.jpg)
Hira da BBC Hausa: Siffofin “Windows 10” da Alakarta da “Windows 8” da “7” (1)
Daidai lokacin da kamfanin Microsoft yake kaddamar da sabuwar babbar manhajarsa mai suna Windows 10, sashin Hausa na BBC sunyi hira dani don fayyace hakikanin siffofin wannan manhaja, tare da dalilin da yasa kamfanin yake bayar da ita kyauta ga wadanda suke da babbar manhajar Windows 8. A sha karatu lafiya.