![Sakonnin Masu Karatu (2011) (14)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2011) (14)
A yau za mu koma taskar sakonninku ne. Ga kadan daga ciki na amsa. A sha karatu lafiya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
A yau za mu koma taskar sakonninku ne. Ga kadan daga ciki na amsa. A sha karatu lafiya.
A yau kuma ga mu dauke da wasikunku da kuka rubuto don neman karin bayani ko kuma gamsuwa da kasidun da ke bayyana a wannan shafi a duk mako. Kafin nan, ina baiwa Malam Kamal Bala hakuri kan saba masa alkawari da nayi. A gafarce ni. Na shagala ne saboda lalurorin rayuwa. Bayan haka, shafin Kimiyya da kere-kere na mika godiyarsa ga dukkan masu karatu. Allah ya bar zumunci, amin.
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.