Tag: Fasaha
![Sakonnin Masu Karatu (2013) (2)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2013) (2)
Kamar yadda aka saba lokaci zuwa lokaci, ga wasu daga cikin sakonninku nan. Wannan kashin farko ne, a mako mai zuwa in Allah yaso zan turo kasha na biyu. Don Allah a rika turo sakonni masu ma’ana, kuma a rika rubuto wuri da sunan mai aikowa. Allah sa mu dace, amin.
![Sakonnin Masu Karatu (2012) (1)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2012) (1)
Saboda wasu dalilai da suka sha karfina ba zan samu ci gaba da kasidar da muka faro makonni uku da suka gabata ba a yau, sai dai mako mai zuwa in Allah yaso. A bi ni bashi don Allah. A yau ga wasu daga cikin sakonnin da kuka aiko a baya. Da fatan za a gafarce ni. A sha karatu lafiya.
![Sakonnin Masu Karatu (2011) (21)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2011) (21)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
![Sakonnin Masu Karatu (2011) (19)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2011) (19)
Ga ci gaban sakonninku da muka fara kawowa a makonnin baya. A sha karatu lafiya.
![Sakonnin Masu Karatu (2011) (18)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2011) (18)
Ci gaban sakonnin da na fara amsa makon jiya. A sha karatu lafiya.
![Sakonnin Masu Karatu (2011) (15)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2011) (15)
Ci gaban sakonnin da na fara amsa makon jiya. A sha karatu lafiya.