![Sakonnin Masu Karatu (2017) (19)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2017) (19)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
A yau ma kamar sauran makonnin baya, ga ci gaban sakonninku ta hanyar Tes. Da zarar mun gama da wannan zango, zamu dakata da amsa sakonnin masu karatu mu ci gaba da darussanmu kamar yadda muka saba. Ina yi wa masu karatu fatan alheri a dukkan lokutan.
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
A yau kuma za mu fara debo sakonninku daga jakar sakon Tes da kuka aiko ta wayar salula. Watanni biyu da suka gabata mun shagaltu da sakonnin Imel ne. Daga cikin sakonnin akwai wadanda maimaici ne, don haka ban amsa su ba. Sannan masu sakonnin bukatar aiko kasidu ta Imel dinsu kuma su ma za su gafarceni. Na daina aika sakonni ta Imel saboda samuwar TASKAR BABAN SADIK inda na zuba dukkan kasidun da suka gabata a baya. Don haka duk wanda ke bukatar wata kasida ta musamman, yana iya hawa shafin don karantawa ko ma saukar da kasidar a kan waya ko kwamfutarsa, cikin sauki. A sha karatu lafiya.
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Assalamu alaikum Baban Sadik, barka da aiki. Kalmar “Hardware” da “Software” ya za mu fassara su da Hausa? Sannan kuma mene ne banbancin dake tsakanin “System software” da kuma “Application Software”? Muna godiya Baban Sadik da amsa mana tambayoyinmu da ake Allah Ya kara budi da basira. – Nasiru Kainuwa Hadeja. Wa alaikumus salam, barka…
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Ga wasu daga cikin sakonninku da kuka aiko. A sha karatu lafiya.