![Makirkirin Bindiga Nau’in “AK-47” Ya Kwanta Dama](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/ak-47.jpg)
Makirkirin Bindiga Nau’in “AK-47” Ya Kwanta Dama
Ga wadanda suka saba bibiyar labarun yau da kullum, na san sun samu labarin rasuwar Janaral Mikail Klashnikov, wanda tsohon sojan kasar Rasha ne, kuma shi ne ya kirkiri nau’in bindigar da tafi kowace shahara da inganci a duniya, wato: AK 47. A yau mun kawo wa masu karatu dan takaitaccen tarihinsa ne.