Zuwa Sararin Samaniya: Abu Mai Yiwuwa da Mara Yiwuwa (2)
A wannan makon ma ga mu dauke da karashen jawabin Edward Teller, wanda MALAM SADIK TUKUR GWARZO (sadiqtukurgwarzo@gmail.com) ya hakaito mana. A sha karatu lafiya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
A wannan makon ma ga mu dauke da karashen jawabin Edward Teller, wanda MALAM SADIK TUKUR GWARZO (sadiqtukurgwarzo@gmail.com) ya hakaito mana. A sha karatu lafiya.
Edward Teller masani ne a fannin kimiyyar sararin samaniya da kimiyyar sinadarai (Physics and Chemistry), kuma ya samar da ka’idojin bincike da kere-keren kimiyya a duniya da dama. Mutum ne mai wuyan sha’ani a lokacin rayuwarsa, kuma ya shahara wajen rajin kawo sauyin kere-kere a fannin kimiyyar sararin samaniya, inda ra’ayoyinsa suka bambanta matuka da ra’ayoyin abokan aikinsa a fannin ilimi. Duk da haka, ya yi hasashen yiwuwan faruwa ko rashin yiwuwan faruwar abubuwa da yawa a fannin kimiyya; wasu sun tabbata haka, kamar yadda mai karatu zai gani, wasu kuma basu tabbata ko ba, ana zaman jiransu. Wasu kuma, tarihi ya karyata shi a kansu. A yau za mu karantu wasu daga cikin hasashensa, wanda daya daga cikin masu karatu, mai kwazo da kokarin bincike, wato MALAM SADIK TUKUR GWARZO (sadiqtukurgwarzo@gmail.com) ya kawo mana. A sha karatu lafiya.
Wannan shi ne kashi na biyu na jawabin Steve Jobs. A sha karatu lafiya.
Steve Jobs, wato shugaban kamfanin Apple dake kasar Amurka dai Allah yai masa rasuwa. Saboda wannan munasaba muka ga dacewar kawo wani jawabi da yayi wa dalibai yayin yaye su a Jami’ar Standford dake kasar Amurka, a shekarar 2005. Wannan shi ne kashi na daya. A sha karatu lafiya.
A yau ga mu dauke da ci gaban fassarar kasidar Steve Dent kan motoci masu amfani da makamashin lantarki. Wannan shi ne kashi na karshe. Da fatan an amfana daga bayanan da suka gabata.
A yau ga mu dauke da ci gaban fassarar kasidar Steve Dent kan motoci masu amfani da makamashin lantarki. Mako mai zuwa za mu karkare in Allah ya yarda. A sha karatu lafiya.
A yau mun dauko kasidar daya daga cikin masana harkar sadarwa da kere-kere ne dake shafin Endgadget.com, wato: Steve Dent, wanda yayi kan motoci masu amfani da makamashin lantarki (Electric Cars). Wannan shi ne kashi na daya. Mako mai zuwa kashi na biyu na tafe.