![Ziyarar Gidajen Yanar Sadarwa (3)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/ziyarar-gidan-yanar-sadarwa.jpg)
Ziyarar Gidajen Yanar Sadarwa (3)
Wannan mako za mu leko gidan yanar sadarwa na Gumel.com ne, wanda Malam Salisu Hashim Gumel ya dauki nauyin ginawa da tafiyar dashi. A sha karatu lafiya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Wannan mako za mu leko gidan yanar sadarwa na Gumel.com ne, wanda Malam Salisu Hashim Gumel ya dauki nauyin ginawa da tafiyar dashi. A sha karatu lafiya.
Wannan mako za mu leko gidan yanar sadarwa na Kanoonline, wanda jihar kano ta dauki nauyin ginawa da tafiyar dashi. A sha karatu lafiya.
Daga wannan mako za mu fara kai ziyara ne zuwa wasu gidajen yanar sadarwa na harshen Hausa, don baiwa masu karatu daman ganin yadda suke, da irin tsarin dake cikinsu, da kuma fa’idar dake tattare da ire-iren wadannan shafuka.
Wannan kashi na hudu kenan, cikin jerin kasidun da muka fara a makon jiya, kan hanyoyin da kasashe ke bi wajen yi wa Fasahar Intanet takunkumi a duniya.
Wannan kashi na uku kenan, cikin jerin kasidun da muka fara a makon jiya, kan hanyoyin da kasashe ke bi wajen yi wa Fasahar Intanet takunkumi a duniya.
Wannan kashi na biyu kenan, cikin jerin kasidun da muka fara a makon jiya, kan hanyoyin da kasashe ke bi wajen yi wa Fasahar Intanet takunkumi a duniya.
Saboda karfin gamewar fasahar Intanet a duniya, an samu kasashe da dama sun fara kayyade mu’amala da ita. Cikin ‘yan kwanakin nan aka samu korafe-korafe daga kasashen Turai dake zargin kasar Sin sanadiyyar wannan ta’ada. Kai kace ita ce kadai ta kebanta da wannan aiki. Daga wannan mako za mu fara bayani kan wannan tsari na kayyade Intanet, da kasashen dake wannan aiki da kuma irin hanyoyin da suke bi wajen aiwatar da hakan.
A kashi na biyu na dabarun neman bayanai, yau mun bayyana wadannan dabarun ne, daya bayan daya. Don me karatu ya kwatanta su da kanshi, yaga tasirinsu da saukin dake tattare da amfani dasu. Allah sa a dace, amin.
A baya in masu karatu basu mance ba, munyi bayani kan manhajar dake taimakawa wajen zakulo bayanai daga shafukan Intanet. A yau za mu dubi dabaru da hanyoyin da ake amfani dasu wajen yin hakan, cikin sauki.
Duk da cewa babu wata kasa ta musamman da za ta tinkaho da mallakar fasahar Intanet a duniya, akwai wasu kungiyoyi masu zaman kansu dake lura da tsarin da wannan fasaha take gudanuwa a kai. A wannan mako zamu yi bayani ne ka wadannan kungiyoyi da irin hanyar da suke bi wajen aiwatar da ayyukansu.
Wannan kashi na biyu ne na kasidar da ta gabata a makon jiya. Mun kawo samfurin manhajar Intanet Explorer na kamfanin Microsoft ne. A sha karatu lafiya
A wannan mako na duba mana manhajar da ake amfani da ita ne wajen hawa shafukan Intanet, wato: “Rariyar Lilo” kenan. Ko kace: “Web Browser.”