Baban Sadik

Baban Sadik marubuci ne, kuma mai bincike a fannin Kimiyya da Fasahar Sadarwar zamani da tasirinsu ga al'umma. Ya tanadi wannan shafi ne don taskance dukkan maƙalolin da yake gabatarwa a shafinsa na "Kimiyya da Ƙere-Ƙere" a jaridar AMINIYA wanda ya faro tun shekarar 2006.

Yawaitar Motoci Masu Makamashin Lantarki a Duniya: Ina Muka Dosa? (2)

Kasar Sin ta ba da sanarwar daina amfani da motoci masu amfani da makamashin man fetur da dizil a kasarta zuwa shekarar 2040.  A makon jiya mun fara yin nazari kan sakon dake dunkule cikin wannan sanarwa nata, da kasashen da suka yi wanann kuduri kanfinta, da sakamakon hakan ga kudaden shigarmu a Najeriya, sannan a karshe muji bayani kan motoci masu amfani da makamashin lantarki da yanayinsu.  Ga kashi na biyu cikin wannan nazari namu nan.  A sha karatu lafiya.

Karin Bayani...

Yawaitar Motoci Masu Makamashin Lantarki a Duniya: Ina Muka Dosa? (1)

Kasar Sin ta ba da sanarwar daina amfani da motoci masu amfani da makamashin lantarki a kasarta zuwa shekarar 2040.  Daga yau zuwa makonni biyu ko uku dake tafe, zamu yi nazari kan sakon dake dunkule cikin wannan sanarwa nata, da kasashen da suka yi wanann kuduri kanfinta, da sakamakon hakan ga kudaden shigarmu a Najeriya, sannan a karshe muji bayani kan motoci masu amfani da makamashin lantarki da yanayinsu.  A sha karatu lafiya.

Karin Bayani...