Baban Sadik

Idan baka samu kasida ko maudu’in da kake nema ba…

A LURA:  Dukkan kasidun dake wannan shafi suna da tsayi, domin kasidu ne da suka kunshi bincike na ilimi, ba wai labaru bane.  Don haka, idan tsayinsu ya gundureka,  kayi hakuri.  Dabi’ar mahallin ne.

Sakonni (2017)
Baban Sadik

Sakonnin Masu Karatu (2017) (17)

A yau ma kamar sauran makonnin baya, ga ci gaban sakonninku ta hanyar Tes.  Da zarar mun gama da wannan zango, zamu dakata da amsa sakonnin masu karatu mu ci gaba da darussanmu kamar yadda muka saba.  Ina yi wa masu karatu fatan alheri a dukkan lokutan.

Sauran bayanai »
Sakonni (2017)
Baban Sadik

Sakonnin Masu Karatu (2017) (14)

A yau kuma za mu fara debo sakonninku daga jakar sakon Tes da kuka aiko ta wayar salula.  Watanni biyu da suka gabata mun shagaltu da sakonnin Imel ne.  Daga cikin sakonnin akwai wadanda maimaici ne, don haka ban amsa su ba.  Sannan masu sakonnin bukatar aiko kasidu ta Imel dinsu kuma su ma za su gafarceni.  Na daina aika sakonni ta Imel saboda samuwar TASKAR BABAN SADIK inda na zuba dukkan kasidun da suka gabata a baya.  Don haka duk wanda ke bukatar wata kasida ta musamman, yana iya hawa shafin don karantawa ko ma saukar da kasidar a kan waya ko kwamfutarsa, cikin sauki.  A sha karatu lafiya.

Sauran bayanai »
Sakonni (2017)
Baban Sadik

Sakonnin Masu Karatu (2017)(12)

Assalamu alaikum Baban Sadik, barka da aiki. Kalmar “Hardware” da “Software” ya za mu fassara su da Hausa?  Sannan kuma mene ne banbancin dake tsakanin

Sauran bayanai »