![Sakonnin Masu Karatu (2016) (14)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2016) (14)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
A kashi na biyu na dabarun neman bayanai, yau mun bayyana wadannan dabarun ne, daya bayan daya. Don me karatu ya kwatanta su da kanshi, yaga tasirinsu da saukin dake tattare da amfani dasu. Allah sa a dace, amin.
A baya in masu karatu basu mance ba, munyi bayani kan manhajar dake taimakawa wajen zakulo bayanai daga shafukan Intanet. A yau za mu dubi dabaru da hanyoyin da ake amfani dasu wajen yin hakan, cikin sauki.
Manhajar “Matambayi Ba Ya Bata” ita ce ke taimakawa wajen zakulo bayanai a ko ina suke adane a gidajen yanar sadarwa na duniya. A yau zamu dubi wannan manhaja ne, da amfaninta, da kuma misalai na wasu kamfanoni guda uku.