![Sinadaran Da Ke Cikin Ruwa](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/ruwa-4.jpg)
Sinadaran Da Ke Cikin Ruwa
Cikin kashi na hudu, mun dubi dabi’u da sinadaran dake cikin ruwa ne. A sha karatu lafiya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Cikin kashi na hudu, mun dubi dabi’u da sinadaran dake cikin ruwa ne. A sha karatu lafiya.
Yau kuma ga mu dauke da bayani a kashi na uku kan yadda ruwan sama ke samuwa. Wannan na daga cikin abubuwa masu sarkakiya dangane da samuwar ruwa, musamman ruwan sama. A sha karatu lafiya.
A kashi na biyu bincikenmu ya ta’allaka ne kan yadda ruwa ke samuwa da yadda yake maimaituwa. Wannan shi ake kira: “The Water Cycle” a kimiyyar zamanin yau. A sha karatu lafiya.
A yau za mu koma fannin kimiyyar sinadarai. Daga wannan mako kasidarmu za ta dubi yadda ruwa yake samuwa ne, da kuma irin sinadaran dake dauke cikinsa.