![Tsarin “Cashless” Da Hanyoyin Inganta Shi a Najeriya (6)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2023/03/CBN-Cashless-6-e1679127071906.jpg)
Tsarin “Cashless” Da Hanyoyin Inganta Shi a Najeriya (6)
A halin yanzu dai akwai na’urar ATM sama da dubu goma sha huɗu (14,000) a warwatse a faɗin ƙasar nan. Samar da wannan na’ura ta ATM na cikin hanyoyin da bankin CBN ke amfani dasu wajen aiwatar da wannan tsari na “Cashless” a Najeriya. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 31 ga watan Maris, 2023.