![Shahararrun Kamfanonin Wayar Salula a Duniya (2)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/kamfanonin-wayar-salula-2.jpg)
Shahararrun Kamfanonin Wayar Salula a Duniya (2)
Kashi na shida cikin jerin kasidun dake nazari na musamman kan wayar salula da dukkan abin da ya shafeta. A sha karatu lafiya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Kashi na shida cikin jerin kasidun dake nazari na musamman kan wayar salula da dukkan abin da ya shafeta. A sha karatu lafiya.
Kashi na biyar cikin jerin kasidun dake nazari na musamman kan wayar salula da dukkan abin da ya shafeta. A sha karatu lafiya.
Kashi na hudu cikin jerin kasidun dake nazari na musamman kan wayar salula da dukkan abin da ya shafeta. A sha karatu lafiya.
Kashi na uku cikin jerin kasidun dake nazari na musamman kan wayar salula da dukkan abin da ya shafeta. A sha karatu lafiya.
Kashi na biyu cikin jerin kasidun dake nazari na musamman kan wayar salula da dukkan abin da ya shafeta. A sha karatu lafiya.
Daga wannan mako za mu fara gudanar da bincike na musamman a duk mako kan abin da ya shafi wayar salula gaba dayanta. Wannan kashi na daya kenan, wanda ke kunshe da gabatarwa.
A baya babu wayar salular dake dauke da manhajar BBM sai wayar salula nau’in BlackBerry. Amma a halin yanzu bayanai na tabbatar da samuwar wannan nau’in manhaja ga masu amfani da wayoyin salula na Android. A sha karatu lafiya.
Mu’amala da wayar salula a halin tukin mota ko babur abu ne mai hadari matuka. A wannan mako za mu dubi abin da masana suka ce kan haka. A sha karatu lafiya.
Idan masu karatu basu mance ba, mun yi ta gabatar da bayanai da kasidu kan abin da ya shafi mu’amala da fasahar Intanet a wayar salula a lokuta dabam-daban. To amma har yanzu akwai sauran rina a kaba. Domin kusan a duk mako sai na samu sakon text ko wani ya bugo waya ta neman karin bayani kan yadda wannan tsari yake. Wannan yasa na sake neman lokaci don takaita bayanai masu gamsarwa a karo na karshe in Allah Ya yarda. Dangane da samun damar mu’amala da fasahar Intanet a wayar salula, akwai matakai ko ka’idoji kamar haka:
Kashi na biyu kan batun mu’amala da Intanet a wayar salula.
Bayani takaitacce kan yadda intanet ke samuwa a wayar salula. A sha karatu lafiya.
Wannan kashi na tara kenan cikin fadakarwar da muka faro a makon jiya kan hanyoyin da mai karatu zai iya kwarewa a fannin kimiyya da fasahar sadarwa na zamani. A yau mun dubi fannin “Mobile Repairs and Maintenance” ne.