Category: Sakonni (2012)

Sakonnin Masu Karatu (2012) (1)
Saboda wasu dalilai da suka sha karfina ba zan samu ci gaba da kasidar da muka faro makonni uku da suka gabata ba a yau, sai dai mako mai zuwa in Allah yaso. A bi ni bashi don Allah. A yau ga wasu daga cikin sakonnin da kuka aiko a baya. Da fatan za a gafarce ni. A sha karatu lafiya.