![Ciyar da Najeriya Gaba a Fannin Kimiyya da Kere-Kere (1)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/ciyar-da-najeriya-1.jpg)
Ciyar da Najeriya Gaba a Fannin Kimiyya da Kere-Kere (1)
Daga yau za mu fara jera bayanai kan hanyoyin da Najeriya za ta bi wajen ganin an habbaka fannin kimiyya da kere-kere, wanda yana daga cikin fannonin da kowace al’umma ke bukatar bunkasarsa, muddin tana son ci gaba. A wannan makon munyi gabatarwa ne, don fuskantar da mai karatu abin da kasidun ke dauke dasu gaba daya.