![Tsakanin Kwakwalwa da Zuciya: Wa Ke Samar Da Tunani? (8)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/brain-heart-8.jpg)
Tsakanin Kwakwalwa da Zuciya: Wa Ke Samar Da Tunani? (8)
Ga kashi na takwas kuma na karshe, kan binciken da muke yi wajen kokarin fahimtar bangaren dake samar da tunani, tsakanin kwakwalwar dan adam da kuma zuciyarsa. Da fatan masu karatu sun amfana da dan abin da na gabatar. A sha karatu lafiya.