Tag: Satellite
![Sakonnin Masu Karatu (2016) (18)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2016) (18)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
![Sakonnin Masu Karatu (2011) (10)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2011) (10)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
![Tsaga a Jikin Wata: Mu’jiza ko Yawan Shekaru? (2)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/moon-2.jpg)
Tsaga a Jikin Wata: Mu’jiza ko Yawan Shekaru? (2)
Ga kashi na na kasidar dake mana bayani kan tsaga a jikin wata. A wannan mako mun yi bincike ne kan asalin hoton dake yawo a Intanet. A sha karatu lafiya.
![Tsaga a Jikin Wata: Mu’jiza ko Yawan Shekaru? (1)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/moon-1.jpg)
Tsaga a Jikin Wata: Mu’jiza ko Yawan Shekaru? (1)
Sanadiyyar samuwar wani hoto dake dauke da wata, wanda a jikinsa wata alama ta bayyana mai kama da tsaga, jama’a sunyi ta yaya batu cewa ai wannan tsaga dake jikin hoton wannan wata, asalin tsagar da Allah ke ishara gare ta ne a Al-Kur’ani, wanda ya faru a zamanin Manzon Allah (SAW). Hakan ba abin mamaki bane idan ya tabbata. Sai dai kasancewar duniyar Intanet akwai kwamacala da yawa, yasa na ga dacewar gudanar da bincike don kokarin tabbatar da hakikanin wannan hoto. Shin da gaske asalin hoton wata ne, ko dai za na shi kawai aka yi da manhajar kwamfuta? A wannan mako kasidarmu za ta fara da mukaddima ne kan abin da ya shafi shi kanshi wata; girmansa, da kusancinsa da duniyarmu, da yanayin mahallinsa, da dai sauran bayanai.
![Rayuwar Tauraron Dan Adam A Cikin Falaki](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/sat-4.jpg)
Rayuwar Tauraron Dan Adam A Cikin Falaki
Idan aka harba tauraron dan adam cikin falaki, wani irin rayuwa yake yi? Me da me yake bukata don gudanar da rayuwarsa? Wadannan su ne mahimman abubuwan da kasidar wannan mako za ta mana darasi a kai. Kashi na hudu kenan cikin jerin kasidun dake mana darasi kan tauraron dan adam.
![Yadda Ake Harba Tauraron Dan Adam Cikin Falaki](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/sat-3.jpg)
Yadda Ake Harba Tauraron Dan Adam Cikin Falaki
A kashi na uku dai bayani ne cikakke kan yadda ake harba tauraron dan adam cikin falaki. Wannan aiki ne gagarumi, kuma ya kunshi abubuwa da dama na kimiyyar kere-kere da sararin samaniya. A sha karatu lafiya.
![Asali da Samuwar Tauraron Dan Adam](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/sat-1.jpg)
Asali da Samuwar Tauraron Dan Adam
Wannan kashi na daya ne cikin jerin kasidun dake mana bincike kan na’urar tauraron dan adam da ake cillawa cikin sararin samaniya don manufofin ci gaban rayuwa ta fuskoki daban-daban. Kasidar wannan mako dai gabatarwa ce.
![Kumbon Binciken Sararin Samaniyar Amurka Ya Kwanta Dama](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/upper-sat-research.jpg)
Kumbon Binciken Sararin Samaniyar Amurka Ya Kwanta Dama
Daya daga cikin tashoshin sadarwar sararin samaniya na kasar Amurka dake sararin samaniya ya kwanta daga.