![Satar Zati a Kafafen Sadarwa Na Zamani (3)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2018/10/Satar-Zati-3.jpg)
Satar Zati a Kafafen Sadarwa Na Zamani (3)
Ga kashi na uku cikin binciken da muke kan Satar Zati. A wannan mako mun dubi nau’ukan Satar Zati ne.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Ga kashi na uku cikin binciken da muke kan Satar Zati. A wannan mako mun dubi nau’ukan Satar Zati ne.
Kashi na biyu cikin jerin kasidun dake bincike kan Satar Zati a kafafen sadarwa na zamani.
Satar Zati (Identity Theft) yana cikin miyagun abubuwan da suka fi komai shahara a kafafen sadarwa na zamanin yau. Daga wannan mako za mu fara gudanar da bincike don hankado irin matsalolin dake tattare da wannan nau’i na ta’addanci, da kuma hanyoyi da za a iya bi don kariya.