![Rayuwar Tauraron Dan Adam A Cikin Falaki](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/sat-4.jpg)
Rayuwar Tauraron Dan Adam A Cikin Falaki
Idan aka harba tauraron dan adam cikin falaki, wani irin rayuwa yake yi? Me da me yake bukata don gudanar da rayuwarsa? Wadannan su ne mahimman abubuwan da kasidar wannan mako za ta mana darasi a kai. Kashi na hudu kenan cikin jerin kasidun dake mana darasi kan tauraron dan adam.