
Sakonnin Masu Karatu (2011) (20)
Wadannan sakonnin tsokaci ne da wasu cikin masu karatu suka rubuto. Sakon a fili yake, ba ya bukatar karin bayani ko wata amsa.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Wadannan sakonnin tsokaci ne da wasu cikin masu karatu suka rubuto. Sakon a fili yake, ba ya bukatar karin bayani ko wata amsa.
Wannan shi ne kashi na karshe, ko ince inda za mu dakata a halin yanzu. Ina sa ran nan gaba zan ci gaba da bincike a wannan fanni, don samar da gamewa. Da fatan masu karatu sun amfana.
Idan masu karatu na tare damu, bamu gushe ba wajen kawo hujjoji daga Kur’ani kan ittifakin da ke tsakanin malaman kimiyyar sararin samaniya da na halittu kan gaskiyar abin da ke cikin Kur’ani wanda ya shafi kwarewa da ilimin da suke karantarwa. A yau zamu sake dulmuya don ci gaba. A mako mai zuwa kuma zamu yi bankwana, saboda abin da yawa, wai maye ya shiga kasuwa. A yau zamu koma kan tsarin samar da halitta ne. Ga abin da suka ce nan:
Wannan shi ne kashi na uku cikin jerin kasidun da muke bincike na musamman kan alakar dake tsakanin kimiyyar Kur’ani da ta Zamani. A sha karatu lafiya.
Wannan shi ne kashi na biyu cikin jerin kasidun da muke bincike na musamman kan alakar dake tsakanin kimiyyar Kur’ani da ta Zamani. A sha karatu lafiya.
Mun samu tambaya daga daya daga cikin masu karatu, wanda yake son sanin alakar dake tsakanin fahimtar malaman kimiyya na zamani kan abubuwan da suka shafi kimiyya, da kuma bayanin wasu abubuwa na kimiyya da Al-Kur’ani mai girma yayi. Shin, a ina suka hadu kuma a ina suka rabu? Wannan shi ne abin da zamu fara rubutu a kai daga wannan mako illa maa sha Allahu. A sha karatu lafiya.