![Sakonnin Masu Karatu (2017) (23)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2017) (23)
Ci gaban sakonnin masu karatu. Da fatan za a rika rubuto adireshi da cikakken suna, bayan tambaya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Ci gaban sakonnin masu karatu. Da fatan za a rika rubuto adireshi da cikakken suna, bayan tambaya.
Ci gaban sakonninku kamar yadda aka saba. A sha karatu lafiya.
Wannan kashi na shida kenan cikin fadakarwar da muka faro a makon jiya kan hanyoyin da mai karatu zai iya kwarewa a fannin kimiyya da fasahar sadarwa na zamani. A yau mun dubi fannin “Web Design and Maintenance” ne.
Wannan mako za mu leko gidan yanar sadarwa na Gumel.com ne, wanda Malam Salisu Hashim Gumel ya dauki nauyin ginawa da tafiyar dashi. A sha karatu lafiya.
Wannan mako za mu leko gidan yanar sadarwa na Kanoonline, wanda jihar kano ta dauki nauyin ginawa da tafiyar dashi. A sha karatu lafiya.
Daga wannan mako za mu fara kai ziyara ne zuwa wasu gidajen yanar sadarwa na harshen Hausa, don baiwa masu karatu daman ganin yadda suke, da irin tsarin dake cikinsu, da kuma fa’idar dake tattare da ire-iren wadannan shafuka.
Kamar yadda nayi alƙawari makon da ya gabata, yau ga ni ɗauke da bayani kan Gina Gidan Yanar Sadarwa. Sai dai wani hanzari ba gudu ba. . .masu karatu za su ji dandanon wannan ƙasida ta canza, sabanin yadda aka saba jin bayani tiryan-tiryan. Hakan ya faru ne saboda wahalan da ke tattare da wannan ɓangare na Gina Gidan Yanar Sadarwa. Domin wani ɓangare ne da ke buƙatar dogon bayani da misalai masu tsawo, wanda wannan fili bazai iya ɗaukewa ba a lokaci ɗaya. Ilimi ne har wa yau, da ke buƙatar dabbaka shi a aikace. Don haka abin da na gabatar a nan kawai ‘yar takaitacciyar mukaddima ce, don a fahimci abin da Gina Gidan Yanar Sadarwa ke nufi, ba wai a koya ma mai karatu hakikanin yadda ake ginin ba.