![Sakonnin Masu Karatu (2021) (2)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2018/10/Tambayoyi2.png)
Sakonnin Masu Karatu (2021) (2)
An buga wannan makala ne a Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma’a, 29 ga watan Janairu, 2021.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
An buga wannan makala ne a Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma’a, 29 ga watan Janairu, 2021.
An guba wannan makala ne a Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma’a, 11 ga watan Satumba, 2020.
Wannan mako za mu leko gidan yanar sadarwa na Gumel.com ne, wanda Malam Salisu Hashim Gumel ya dauki nauyin ginawa da tafiyar dashi. A sha karatu lafiya.
Wannan mako za mu leko gidan yanar sadarwa na Kanoonline, wanda jihar kano ta dauki nauyin ginawa da tafiyar dashi. A sha karatu lafiya.
Duk da cewa babu wata kasa ta musamman da za ta tinkaho da mallakar fasahar Intanet a duniya, akwai wasu kungiyoyi masu zaman kansu dake lura da tsarin da wannan fasaha take gudanuwa a kai. A wannan mako zamu yi bayani ne ka wadannan kungiyoyi da irin hanyar da suke bi wajen aiwatar da ayyukansu.
Kamar yadda nayi alƙawari makon da ya gabata, yau ga ni ɗauke da bayani kan Gina Gidan Yanar Sadarwa. Sai dai wani hanzari ba gudu ba. . .masu karatu za su ji dandanon wannan ƙasida ta canza, sabanin yadda aka saba jin bayani tiryan-tiryan. Hakan ya faru ne saboda wahalan da ke tattare da wannan ɓangare na Gina Gidan Yanar Sadarwa. Domin wani ɓangare ne da ke buƙatar dogon bayani da misalai masu tsawo, wanda wannan fili bazai iya ɗaukewa ba a lokaci ɗaya. Ilimi ne har wa yau, da ke buƙatar dabbaka shi a aikace. Don haka abin da na gabatar a nan kawai ‘yar takaitacciyar mukaddima ce, don a fahimci abin da Gina Gidan Yanar Sadarwa ke nufi, ba wai a koya ma mai karatu hakikanin yadda ake ginin ba.