![Hanyoyi 9 Da Fasahar AI Ta Sauya Duniya a Shekarar 2023 (1)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2024/01/hanyoyi-9-1.jpg)
Hanyoyi 9 Da Fasahar AI Ta Sauya Duniya a Shekarar 2023 (1)
Manufar fasahar “AI” ita ce, koya wa kwamfuta da manhajojin kwamfuta, da na’urorin sadarwa – irin wayar salula da nau’ukanta – na’ura mai fasaha – wato: “Robots” – wasu daga cikin tsarin tunani da ɗabi’un ɗan adam, don basu damar aiwatar da ayyuka a kintse, a natse, a cike, a lokaci da yanayin da ake son su gabatar. – Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma’a, 5 ga watan Janairu, 2024