Tag: Adabi
![Bunkasa Harshe da Al’ummar Hausawa: Daga Adabi Zuwa Kimiyya da Fasahar Sadarwa ta Zamani (4)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/adabi-4.jpg)
Bunkasa Harshe da Al’ummar Hausawa: Daga Adabi Zuwa Kimiyya da Fasahar Sadarwa ta Zamani (4)
Ga kashi na hudu kuma na karshe, cikin jerin kasidun dake nazari kan rubuce-rubuce cikin harshen Hausa, da bukatar sauya salo zuwa wasu fannonin da ba na kirkirarrun labaru ba, don kara samar da wayewa ga al’umma.
![Bunkasa Harshe da Al’ummar Hausawa: Daga Adabi Zuwa Kimiyya da Fasahar Sadarwa ta Zamani (3)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/adabi-3.jpg)
Bunkasa Harshe da Al’ummar Hausawa: Daga Adabi Zuwa Kimiyya da Fasahar Sadarwa ta Zamani (3)
Ga kashi na uku cikin jerin kasidun dake nazari kan rubuce-rubuce cikin harshen Hausa, da bukatar sauya salo zuwa wasu fannonin da ba na kirkirarrun labaru ba, don kara samar da wayewa ga al’umma.
![Bunkasa Harshe da Al’ummar Hausawa: Daga Adabi Zuwa Kimiyya da Fasahar Sadarwa ta Zamani (2)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/adabi-2.jpg)
Bunkasa Harshe da Al’ummar Hausawa: Daga Adabi Zuwa Kimiyya da Fasahar Sadarwa ta Zamani (2)
Ga kashi na biyu cikin jerin kasidun dake nazari kan rubuce-rubuce cikin harshen Hausa, da bukatar sauya salo zuwa wasu fannonin da ba na kirkirarrun labaru ba, don kara samar da wayewa ga al’umma.
![Bunkasa Harshe da Al’ummar Hausawa: Daga Adabi Zuwa Kimiyya da Fasahar Sadarwa ta Zamani (1)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/adabi-1.jpg)
Bunkasa Harshe da Al’ummar Hausawa: Daga Adabi Zuwa Kimiyya da Fasahar Sadarwa ta Zamani (1)
A bayyane yake cewa abin da yafi yaduwa na littattafai cikin harshen Hausa labaru ne kirkirarru, wanda kuma galibi jigon soyayya yafi yawa a ciki. Ta la’akari da yadda duniya ke ci gaba ta hanyar kimiyyar sadarwa da kere-kere a yau, akwai bukatar sauya salon rubutu cikin harshen Hausa zuwa wadannan fannoni, don taimaka wa al’umma wajen wayar mata da kai kan halin da duniya ke ciki. Wannan yasa daga yau za mu fara nazarin rubuce-rubucen Hausa don tantance fannonin da suka dangance su, a karshe mu ga shin, ina muka dosa ne dangane da sauran fannonin ilimi da rayuwa!