![Ma’ana da Nau’ukan Tauraron Dan Adam](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/sat-2.jpg)
Ma’ana da Nau’ukan Tauraron Dan Adam
A kashi na biyu cikin bincikenmu dai mun dubi ma’anar tauraron dan adam ne, a ilimance, da kuma nau’ukansu, kamar yadda suke a sararin samaniya. Kasidar na da dan tsayi, amma akwai fa’idoji masu dimbin yawa a cikinta kuma. A sha karatu lafiya.