![Shahararrun Samame Kan Wasu ‘Yan Dandatsa](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/samame.jpg)
Shahararrun Samame Kan Wasu ‘Yan Dandatsa
A yau za mu yi nazari ne kan wasu shahararrun ‘yan dandatsa, wato “Hackers” da hukumomi suka damke su, sanadiyyar ta’addancin da suke aikatawa.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
A yau za mu yi nazari ne kan wasu shahararrun ‘yan dandatsa, wato “Hackers” da hukumomi suka damke su, sanadiyyar ta’addancin da suke aikatawa.
Kashi na biyu cikin nazarin da muke yi kan shafin WikiLeaks. A sha karatu lafiya.
Nazari na musamman kan shafin WikiLeaks, da yadda ayyukansu ke tasiri wajen sauya mu’amala da bayanai a Intanet da ma duniya baki daya.
Wannan rahoto ne na musamman kan batun canza dokar karbar sheda a kotu, don shigar da wasu daga cikin bayanan da suka danganci sakonnin waya ko Imel, a matsayin sheda.
Ga kashi na biyu kuma na karshe kan tsarin gudanuwar na’urar ATM, a kimiyyance. A makon jiya mun kawo kashi na daya. Da fatan an amfana. A sha karatu lafiya.
Bayan kasidar da muka gabatar a shekarun baya kan manyan matsalolin tsarin ATM a Najeriya, a halin yanzu wannan fasaha ta habbaka, kuma masu amfani da ita sun yawaita. Hakan ya dada taimakawa wajen samun karin ingancin tsari da mu’amala da na’urar ita kanta. Da yawa cikin masu karatu sun bukaci a musu bayani kan hakikanin wannan na’ura da yadda take aiki, amma a kimiyyance. Wannan shi ne abin da za mu fara gabatarwa a wannan mako. A sha karatu lafiya.
Wannan shi ne kashi na biyu kuma na karshe, cikin jerin kasidun da muka fara a makon jiya, kan matsalolin kati ko tsarin ATM a Najeriya. A wannan karon mun dubi dalilan da suka haddasa wadannan matsaloli ne, da irin hanyoyin da bata gari ke amfani dasu. A sha karatu lafiya.
Bayyanar katin ATM da bankuna suka fara amfani dashi wajen baiwa masu hulda dasu damar cire kudi cikin sauki, abu ne da aka ta yabawa sosai. A daya bangaren kuma, hakan yazo da nasa matsalolin. A wannan mako za mu fara duba matsalolin katin ATM ne a Najeriya, musamman yadda wasu ke amfani dashi wajen zaluntar jama’a ta barauniyar hanya.
Labaru da dumi-duminsu na tabbatar da cewa shahararren dan dandatsan nan mai suna Alan Ralsky, ya shiga hannun hukuma. A yau za mu dubi irin laifuffukan da yayi ne a baya, da yadda aka yi hukuma ta samu nasara a kansa, da kuma abin da ke jiransa na hukunci. A sha karatu lafiya.