
Tsarin Gudanuwar Kwakwalwar Dan Adam (2)
Wannan shi ne kashi na biyu kan abin da ya shafi tsarin gudanuwar kwakwalwar dan adam. A sha karatu lafiya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Wannan shi ne kashi na biyu kan abin da ya shafi tsarin gudanuwar kwakwalwar dan adam. A sha karatu lafiya.
A wannan mako bincikenmu ya tabo yadda kwakwalwar dan adam ke gudanuwa ne, da irin kudurarta wajen aiwatar da ayyuka sama da daya a lokaci daya.
Wannan shi ne kashi na tara a jerin kasidun da muke kwararowa kan Fannin Gadon Dabi’u da Siffofin Halitta, wato: “Genetics”. Kuma ci gaba ne daga kasidar makon da ya gabata. Duk abin da ba a fahimta ba, ana iya rubuto sako ko ta wayar salula ko kuma ta Imel, kamar dai yadda aka saba.
Cikin wannan mako zamu dubi wata babbar mahawara ce da malaman dabi’a da mahalli suka dade suna arangama da juna kanta. Wannan mahawara tana karkashin tsarin da ya shafi tasirin mahalli ne ga dabi’ar dan adam. A sha karatu lafiya.
A yau kasidarmu za ta dubi fannin da ya shafi sauya dabi’u da sinadaran ‘ya’yan itatuwa ne da tsirrai, don samar da yabanya mai inganci. A sauran kasashen da suka ci gaba, inda wannan fanni ya shahara, an samu masu adawa da wannan tsari. Don haka mun kawo cikakken bayani kan hujjojin dukkan bangarorin biyu.
A wannan mako za mu dubi irin gudunmmawar da fannin kimiyyar sadarwa ya baiwa fannin gadon dabi’u ne, ta bangaren alkinta bayanai ta hanyar manhajoji na musamman.
A wannan kashi na biyar, masu karatu za su ji mahimmancin da wannan fanni ke tattare dashi ne, musamman saboda alakarsa da rayuwa ta kai tsaye. A sha karatu lafiya.
Kasidarmu ta wannan mako za ta mana bayani ne cikakke, kan rabe-raben wannan fanni mai mahimmanci. A sha karatu lafiya.
Asali da Bunkasa Duk da cewa bincike na hakika a tsarin binciken kimiyya na zamani kan wannan fannin ilmi bai shige shekaru ashirin da wani abu ba, sai dai idan muka yi la’akari da tsarin zamantakewar dan adam a wannan duniya, dangane da tarihi, za mu samu shi ma tsohon fannin ilmi ne kamar sauran…
A kashi na biyu nayi yunkurin fassara wasu kalmomi ne masu alaka da wannan fanni. Wadannan kalmomi za su ci gaba da bayyana a cikin kasidun da za su no nan gaba. Sai a kiyaye.
A yau za mu fara nazari na musamman mai zurfi kan sinadaran dabi’ar halitta. Wannan fanni ne dake lura da siffofi na dabi’un halitta da a turance ake kira: “Genetics.” Yanayin rubutun, da harshen da nayi amfani dashi, yana da sarkakiya kadan, saboda tsaurin dake cikin ilimin ne. Don haka a natsu wajen karatu, za a fahimta in Allah Yaso.
Ci gaba da bayani kan kasashe masu karfin nukiliya a duniya. A sha karatu lafiya.