![Sakonnin Masu Karatu (2009) (12)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2009) (12)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
A ƙasidar da ta gabata wancan mako, mun karanta cewa Wasikar Hanyar Sadarwa wato Imel, na ɗaya daga cikin gimshikan da suka dada habbaka sanayya kan Fasahar Intanet a duniya gaba. To bayan Imel, masu biye mata sune Zaurorin Hira da Majalisun Tattaunawa. Dunƙulallen sunan da suka fi shahara dashi shi ne Cyber Communities, ko kace Ƙauyukan Yanar Gizo, a Hausance.